Fafatawar Walz da Vance zai kasance a yau Talata 1 ga watan Oktoba da karfe 9 na dare agogon ET da Laraba 2 ga watan Oktoban ...
Tsohon zakaran wasan kwallon kwando, Dikembe Mutombo ya mutu yana da shekaru 58 da haihuwa bayan ya sha fama da sankarar ...
Bangaren sojin sama na aikin wanzar da zaman lafiya na “Operation Whirl Punch” ya lalata cibiyoyin adana kayan aiki na ‘yan ...
Taron dimbin shugabannin kasashen duniya, wanda ya kasance kololuwar gangamin diflomasiya, na zuwa ne a daidai lokacin da ...
Shirin Domin Iyali na wannan makon ya dora ne akan tattaunawa kan batun kai yara kanana da ba su mallaki hankalinsu ba ...
A yau Alhamis, Majalisar Wakilai, ta amince da kudirin bincikar zarge-zargen almundahanar da wani mawallafi a kafafen sada ...
Harin an kai shi ne a kan dakarun sa kai na RSF, a wani mataki na farmakin soja mafi girma tun bayan barkewar rikicin.
Al’amarin ya hada da wani kwale-kwale dake dauke da fasinjoji wanda ya nutse a cikin ruwan ambaliya, abinda yayi sanadiyar ...
Shugaban na Najeriya ya kuma yaba da yadda sauran ‘yan takara suka nuna dattaku yayin gudanar da zaben wanda ya ce an gudanar ...
Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya, Antonio Guterres, ya bayyana damuwarsa ga hafsan hafsoshin sojin Sudan a game da ...
Shirin Baki Mai Yanka Wuya na wannan mako, ya yi nazari ne kan sabuwar barakar da ta kunno kai a tsakanin 'ya'yan jam'iyyar ...