Fafatawar Walz da Vance zai kasance a yau Talata 1 ga watan Oktoba da karfe 9 na dare agogon ET da Laraba 2 ga watan Oktoban ...
A yayin bikin cikar Najeriya shekaru 64 da samun ‘yancin kai, Shugaba Bola Tinubu ya yi jawabi ga al’ummar kasar inda ya yaba ...
A yau Talata, rundunar sojin Isra'ila ta gargadi al'ummomin dake zaune a yankunan kan iyakar Lebanon dasu kaurace daga kusan ...
A cewar shugaban kasar, gwamnatinsa na samun nasara a yakin da take yi da ta'addanci da 'yan bindiga " da nufin kawar da ...